ha_2ki_tn_l3/25/04.txt

26 lines
893 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'an nan aka shigo birnin",
"body": "Ana iya fassara wannan a cikin tsari mafi aiki.AT: \" Sa'an nan sojojin Babila suka shigo birnin\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "dukkan masu yaƙin ",
"body": "dukkan Jarumai"
},
{
"title": " ta hanyar ƙofar tsakanin katangu ",
"body": " \" ta wurin amfani da ƙofar katanga\""
},
{
"title": " Kaldiyawa",
"body": "wasu juyi na afmani da \"Kaldiyawa\" wani juyin kuma \"Babiliyawa\" dukkan sunayen biyu na ambaton kungiyan mutane guda."
},
{
"title": "Sarki ya yi ta wajen Araba",
"body": "\"Sarki Zedekiya ya gudu zuwa \""
},
{
"title": "Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi.",
"body": " Ana iya fassara wannan a cikin tsari mafi aiki.AT: \" Dukkan sojinsa kuwa suka warwatsu daga gare shi\" ko \"sojojin Kaldiyawa sun kori dukkan sojojinsa\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]