ha_2ki_tn_l3/25/01.txt

14 lines
681 B
Plaintext

[
{
"title": " a shekara na tara",
"body": "(Duba: translate_ordinal)"
},
{
"title": " a wata na goma, a rana ta goma ga watan",
"body": " a wata na goma a kalandar Yahudawau. rana ta goma ga ya zo daidai da karshen watan goma sha biyu na kalandar zamani. wannan lokacin sanyi ne da ruwan sama da hazo. (Duba: translate_hebrewmonths da translate_ordinal)"
},
{
"title": "ya zo da dukkan sojojinsa gãba da Yerusalem",
"body": "sunanan Yerusalem kwatanci ne na mutane da ke zama a cikin birnin. AT: \" ya zo da dukan sojojinsa yayi yaƙi gãba da mutanen Yerusalem \" ko \" yazo da dukkan sojojinsadomin ya yi nasara a bisa Yerusalem. (Duba: figs_metonymy)"
}
]