ha_2ki_tn_l3/04/27.txt

14 lines
448 B
Plaintext

[
{
"title": "Akan tsauni",
"body": "\"Tsaunin Karmel\""
},
{
"title": "ta kama ƙafafunsa",
"body": "Wannan na nufin ta ɗurƙusa ko ta kwanta a ƙasa a gabansa ta riƙe ƙafafunsa. AT: \"ta faɗi ƙasa a gabansa ta ta sa hannayenta akan ƙafafunsa\""
},
{
"title": " Yahweh kuma ya ɓoye mani al'amarin, bai kuma faɗa mani komai ba",
"body": "Elesha ya ga ran matar ya ɓaci mai Yahweh bai gaya masa ko menene matsalar ba."
}
]