ha_2ki_tn_l3/11/01.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": " Ataliya...Yehosheba...Yo'ash ",
"body": "(See: translate_names)"
},
{
"title": " ta ga ɗanta ya mutu,",
"body": "\" ta gane cewa ɗanta ya mutu,\""
},
{
"title": "sai ta tashi ta kashe duk 'ya'yan gidan sarauta",
"body": "Ataliya bata kashe su da kanta ba, AT: \" ta dokaci barorinta da suka dukkan 'ya'yan gidan Ahaziya wanda na iya zama sarki. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi daga cikin 'ya'yan sarki waɗanda aka kashe, tare da mai renonsa; ta sa su a ɗakin kwana. Suka ɓoye shi domin kada Ataliya ta gan shi ta kashe shi.",
"body": "\" ta ɗauki Yo'ash ɗan Ahaziya ta ɓoye shi tare da mai renonsa a ɗakin kwana a haikali. hakan ya sa ba a kashe shi ba .\" (UDB)"
},
{
"title": "Yana tare da Yahosheba a ɓoye a gidan Yahweh har tsawon shekaru shida, a lokacin da Ataliya ke sarautar ƙasar.",
"body": " ana iya furta wannan a tsari mafi aiki . AT: \" Yoash da Yahosheba sun shekara shids a gidan Yahweh yayinda Ataliya yayi mulkin ƙasar(Duba: figs_activepassive)"
}
]