ha_2ki_tn_l3/06/30.txt

26 lines
1.4 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ya ji maganar matar",
"body": "Kalmar \"kalmomin\" yana ga abin da matar ta faɗi. AT: \"ta ji matar tana faɗi abin da ita da sauran matan suka aikata\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya keta tufafinsa",
"body": "Sarkin ya keta rigarsa ta waje ya nuna ɓacin ransa. AT: \"ya keta tufafinsa dan baƙin ciki\" (Duba: translate_symaction)"
},
{
"title": "yana wucewa gefen katanga",
"body": "Ya kasance yana yawo a jikin bango lokacin da matar ta kira shi cikin 2 Sarakuna 6:24. Yanzu ya ci gaba da tafiya da shi. "
},
{
"title": "saye da tufafin makoki a jikinsa",
"body": "Ya sa tsummoki har ma don abin da aka sa masa, sarkin ya nuna cewa ya yi baƙin ciki kwarai da gaske. AT: \"yana da tsummoki a ƙarƙashin mayafin jikinta, a jikin fatarsa\" ko \"yana sanye da tsummokaran a ƙarƙashin tufafinsa saboda ya fusata\" (Duba: translate_symaction) "
},
{
"title": "Dama Allah ya yi mini haka, har ma fiye",
"body": "Sarki yana cewa yana fatan Allah zai hukunta shi har ma ya kashe shi idan annabi Elisha bai mutu ba saboda abubuwan da suka faru a cikin Samariya. AT: \"Allah ya yi mini azaba ya kashe ni\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": "har kan Elisha ɗan Shafat ya tsaya a kansa yau",
"body": "Wannan na nuni ga Elisha yana mutuwa, musamman a fille kansa. AT: \"idan ba a kashe Elisha ɗan Shafat a yau ba\" ko \"idan sojojina ba su buge Elisha ɗan Shafat a yau\" (Duba: figs_explicit)"
}
]