ha_2ki_tn_l3/14/23.txt

22 lines
717 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani:",
"body": "wannan ya bayyana abin da sarki Uziya yayi bayan da ya zama sarki"
},
{
"title": "A shekara ta goma sha biyar ta\n sarautar Amaziy",
"body": "A shekara ta 15 na Amaziya(Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "shekara arba'in da ɗaya",
"body": "shekara ɗaya**- shekara ta 41\" (duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Bai kauce wa dukkan zunuban Yerobowam",
"body": "kauce wa zunubi an ambace ta a kamar barin hanya . ana iya bayyana wannan a tsari mai aiki AT: ' Bai kauce wa dukkan zunuban Yerobowam\" ko \" ya cigaba da aikata zunubin da Yerobowan yayi\"(Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "Tekun Arabah",
"body": "\"Jan Teku\" (UDB)"
}
]