ha_2ki_tn_l3/14/17.txt

18 lines
788 B
Plaintext

[
{
"title": "ba an rubota su a littafin tarihin sarakunan Yahuda ba?",
"body": "ana amfani da da wanna tmbayan domin a tunashe da mai karatu cewa, wadannan a rubuce suke. duba yadda zaka fassara wannan a 8:22 AT: \" a rubuce su ke littafin tarihin sarakunan Yahuda. (See: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Suka yi maƙarƙashiya gãba da Amaziya a Yerusalem",
"body": "maƙarƙashiya kule kule ne na siri dominn a cutar da wani mutum ko wani abu. AT: wasu mutanen Yerusalem sun kula maƙarƙashiya gäba da Amaziya"
},
{
"title": " Lakish",
"body": "sunan wani birni a kudancin Yahuda. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "amma an aiko da maza su bishi har Lakish",
"body": "wadanda suka kula maƙirkishiyan sun aika mazaje domin su bi Amaziya zuwa lakish"
}
]