ha_2ki_tn_l3/08/07.txt

38 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Ben Hadad",
"body": "Wannan sunan sarkin Aram ne. sunan sa na nufin \"ɗan Hadad.\" Fassara wannan sunan kamar yaddad kayi a 6:24. (Duba: translate_names) "
},
{
"title": "Hazayel",
"body": "Wannan sunan na mijine. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ɗauki kyautai",
"body": "Hazayel zai ɗauki kyautai, ba wai guda ɗaya ba. AT: \"ɗauki kyautai\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "a hannunka",
"body": "Maganar ''a hannunka'' habaicin nedomin ya ɗauki kyautai. AT: \"tare da kai\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "mutumin Allah",
"body": "\"Elesha, mutumin Allah\""
},
{
"title": "ka tuntuɓi Yahweh ta wurinsa, cewa ",
"body": "\"ya ce wa Elesha ya tambayi Yahweh\""
},
{
"title": " ya ɗora wa raƙuma arba'in",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"wadda raƙuma arba'in suka ɗauko\""
},
{
"title": "raƙuma arba'in",
"body": "''raƙuma 40'' (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "Ɗanka Ben Hadad sarkin Aram",
"body": "Ben Hadad ba wai yaron Elesha ba ne, amma Hazayel yan kira shi haka ya nuna kusancinsu. AT: \"Ben Hadad,sarkin Aram, wanda shi kamar yaronka ne,\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]