ha_2ki_tn_l3/08/05.txt

18 lines
760 B
Plaintext

[
{
"title": "komar da ran yaron da ya mutu",
"body": "\"ya sa yaron da ya mutu ya dawo da rai\""
},
{
"title": "sabo da gidanta da kuma ƙasarta",
"body": "Bayan da matar ta tafi, gidan ta da dukiyoyinta an kwashe. Tana roƙon a maido mata da shi. ma'anar wannan bayanin za a iya cewa. AT: \"domin gidanta da dukiyarta a maido mata\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "game da yaronta",
"body": "Wannan na nufin yaron ta da ya mutu Elesha ya dawo da shi da rai. Ma'anar wannan bayanin shine. AT: \"game da abinda ya faru da yaron\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "dukkan girbin gonarta",
"body": "Wannan wakilin na nufin yawan kuɗin da gonarta ta kawo mata da bata nan. AT: \"dukkan ribar gonarta\" (Duba: figs_metonymy)"
}
]