ha_2ki_tn_l3/06/12.txt

26 lines
817 B
Plaintext

[
{
"title": "ba haka bane",
"body": "bayin na ce wa bawanda yake ba sarkin Isra'ila bayani a cikinsu. AT: \"ba kowa a cikinmu\" (Duba: figs_explicit) "
},
{
"title": "shugabana, sarki",
"body": "Wannan na nufin sarkin Aram."
},
{
"title": "maganar da ka faɗa a ɗakin kwananka!",
"body": "\"abinda ka faɗa a sirrin ɗakin ka\""
},
{
"title": " domin in aika da mutane su kamo shi",
"body": "Sarkin ya shirya zai aika da mutane su zo da Elesha su kawo masa shi. Sarkin bai shirin kamo shi da kansa ba. AT: \"zan aika mazaje su kamo shi\" (Duba: figs_metonymy) "
},
{
"title": "Duba",
"body": "wannan kalmar an yi amfani da ita a ja hankalin sarki game da abinda za a faɗa a gaba. AT: \"saurara\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "ya na Dotan",
"body": "\"Elesha na Dotan\""
}
]