ha_2ki_tn_l3/05/17.txt

34 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "In ba",
"body": "Kalmomin da aka rasa za a iya ƙarawa. AT: \"in ba za ka ƙarɓi kyautar da na kawo maaka ba\" (Duba: figs_ellipsis)"
},
{
"title": " ba sai a ba baranka",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"bari na\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "alfadari biyu na ƙasa",
"body": "Na'aman na tambaya ya ɗauki ƙasa da ga Isra'ila ya sa shi a buhunna akan alfadarai biyu ya kai gida. Ya shirya ya gina bagadi akan shi. AT: \"kasa mai yawa daga Isra'ila zai ɗauka, domin in gina wa Yahweh bagadi.\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Bawanka",
"body": "Na'aman ya kira kansa bawan Elesha ya girmama shi."
},
{
"title": " ba zai miƙa hadaya ta ƙonawa ga wani allah ba sai ga Yahweh",
"body": "Za a iya cewa. AT: \"ba zan ƙara mika bayaswa ko hadaya ta ƙonawa ga wani ba sai Yahweh\" ko \"zan miƙa hadaya ta ƙonawa da bayaswa ga wani ba sai Yahweh\" (Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "lokacin da sarkina",
"body": "wannan na nufin sarkinAram, sarkin da Na'aman yake yi wa aiki."
},
{
"title": "ya lashe hannuna",
"body": "\"ya sa kafaɗarsa a hannuna ya dogara.\" wannan na nufin Na'aman ya taimaki sarki lokacin da ya rusuna a ɗakin Rimmon saboda sarkin na ciwon da ya tsufa."
},
{
"title": "ka tafi cikin salama",
"body": "\"ka tafi gida kuma kada ka damu\" ko \"ka tafi ba tsoro\""
}
]