ha_2ki_tn_l3/01/09.txt

18 lines
932 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai sarki ya aika jami'ai da sojoji hamsin wurin Iliya",
"body": " sarki ya aikashuganni jami'ain da sojoji da mutane hamsin su kawo Iliya wurinsa. AT: \"sai sarki ya aika shugabannin da sojoji hamsin su kawo Iliya\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "sojoji hamsin",
"body": "\"sojoji 50\" (Duba: translate_numbers)"
},
{
"title": "In ni mutumin Allah ne, bari wuta tasauko daga sama",
"body": "Shugabannin suka kira Iliya mutumin Alla, amma sarkin da shugabannin basu nuna wa Iliya alamar ban girma. In ni mutumin Allah ne, ILiya yace bari wuta tasauko daga sama, wannan zai nuna cewa Iliya mutumin Allah kuma ya cancanci girmamawa daga gare su. AT: \"idan ni mutumin Allah, In ni mutumin Allah ne, bari wuta tasauko daga sama\" ko \"idan ni mutumin Allah ne kamar yadda kunka ceIn ni mutumin Allah ne, bari wuta tasauko daga sama\""
},
{
"title": "sama ",
"body": "\"sararin\" (UDB)"
}
]