ha_2ki_tn_l3/01/03.txt

26 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Yahweh",
"body": "Wannan sunan Allah ne da ya bayyana kansa ga jama'arsa a tsohon alkawari. Duba translationword paga don ganin yadda za a fassara Yahweh."
},
{
"title": "Batishbe",
"body": "Wannan na nufin mutum da ga garin Tishba. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": " domin ba Allah ne a Isra'ila shi ya sa kuka je kuka tuntuɓi Ba'alzabub, allan Ekron?",
"body": "Tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'alzabub. za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. Saboda da sun san akwai Allah na Isra'ila. AT: \"ku wawaye! kun san akwai Allah a Isra'ila, amma kuna yi kamar baku sani ba da kuka aikeni in tyuntuɓi Ba'alzabub, allan Ekron!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"
},
{
"title": "tuntuɓi Ba'alzabub",
"body": "Kalmar \"tuntuɓa\" a sami ra'ayin wani game da tambaya."
},
{
"title": "Don haka Yahweh ya ce",
"body": "Wannan saƙon Yahweh ne zu ga sarki Ahazariya. AT: \"don haka Yahweh ya ce wa sarki Ahazariya\" (figs_explicit)"
},
{
"title": "ba za ka sauko daga wannan gadon da ka hau ba",
"body": "Lokacin da aka ji wa sarki Ahazariya rauni, an ɗora shi akan gado. Yahweh ya ce ba zai warke ba ba zai tashi daga gadon ba. AT: \"ba za ka warke ba, ba zaka tashi daga gadon da kake kwance a kai ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]