ha_2ki_tn_l3/25/28.txt

22 lines
790 B
Plaintext

[
{
"title": "wurin zaman da ya fi na waɗansu sarakunan",
"body": " wurin zaman a teburin cin abinci na sarki, kwatancine na martaba shi. AT: \" an martabashi fiye da waɗansu sarakunan\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ya cire wa Yahoiacin tufafin kurkuku,",
"body": "bari mai karatu ya fahimta da cewa cire tufafin kurkuku alama ne na kasancewa yantace mutum. (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "teburin sarki ",
"body": "\"tare da sarki da dogaransa\""
},
{
"title": "Ana kuwa biyansa albashin",
"body": " Ana iya fassara wanna a cikin tsari mafi aiki. AT: \" sarki ya tabatar cewa ana biyansa albashi domin sayan abinci a kullum(duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "albashin abinci a ko da yause",
"body": "\"kudi domin sayan abinci\""
}
]