ha_2ki_tn_l3/24/13.txt

18 lines
747 B
Plaintext

[
{
"title": " da sarki Suleman ya yi ",
"body": " kana iya fassara wannan yadda mai karuta zai gane cewa akwai wadanda suka taimakawa Suleman. (Duba : figs_explicit)"
},
{
"title": "Ya ɗauki 'yan zuwa zaman talala daga dukkan Yerusalem",
"body": " wannan kari ne, kalman nan Yerusalem kwatancine na mazaunan kasar. AT:Nebukadnezza ya ɗauki dukkan mutane masu daraja daga Yerusalem. (Duba: figs_hyperbole da figs_metonymy)"
},
{
"title": "yan fasaha da maƙera",
"body": "mutane da sun iya aiki ƙira da gyaregyare"
},
{
"title": "Babu wanda aka bari sai fakirai na ƙasar.",
"body": "ana iya fassara wannan a matsayin bayyanai da ke daidai. AT: fakirai ne kawai a ka bari a ƙasar.(Dubu : figs_doublenegatives)"
}
]