ha_2ki_tn_l3/23/03.txt

18 lines
982 B
Plaintext

[
{
"title": "zai bi Yahweh",
"body": " yadda mutum yake rayuwa ana iya bayana shi kamar hanyoyinsa da \" yi tafiya a bayan wani \"wani\" kwantanci ne na bin sawun wani ko kukma yin abin da wani yayi. AT: \" yi rayuwa na biyaya ga Yahweh\" (Duba: figs_metaphor da figs_metonymy"
},
{
"title": "dokokinsa, da ummurnansa da farillansa",
"body": " kalmomin nan guda uku na da ma'ana guda > duka uku na nanata dokokin Yahweh a attaurat \"(Duba: figs_doublet)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyarsa da dukkan ransa",
"body": " wannan magana \" da dukan zuchiyansa\" na nufin \"gaba daya\" \" da dukkan ransa \" na nufin dukan jikinsa. wadanan jumloli biyu na da ma'ana daya. AT: \" da dukkan ransa\" ko dukan karfinsa\" (Duba: figs_idiom da figs_doublet)"
},
{
"title": "da aka rubuta a wannan littafin",
"body": "ana iya fassara wannan a tsari mafi aiki. AT: da aka rubuta a littafinsa \" ko \" da ke kumshe acikin littafi nan\" (Duba: figs_activepassive)"
}
]