ha_2ki_tn_l3/21/13.txt

14 lines
766 B
Plaintext

[
{
"title": "Zan miƙa a saman Yerusalem layin magwajin da zan gwada Samariya, da layin ma'aunin gwada gidan Ahab",
"body": "wannan kalmar \" layin magwajin\" da \" layin ma'aunin\" dukan su misalai ne na magwajin da Yahweh yayi amfani da shi domin hukumchi wa mutaneAT: \" Zan yi hukumci a saman Yerusalem ta wurin amfani da layin magwajin da na gwada Samariya, da kuma gidan Ahab (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "gãba da Samariya",
"body": "Samariya shine babban birnin kuma ya wakiltar dukkan mutanen yankin Isra'ila. AT: \"gãba da mutanen Isra'ila. (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": " in ba da su ga hannun maƙiyansu. ",
"body": " bari maƙiyansu su halakar da su su kuma karbe ƙasar a hannunsu (Duba : figs_synecdoche)"
}
]