ha_2ki_tn_l3/12/15.txt

14 lines
813 B
Plaintext

[
{
"title": "basu bukaci kuɗi domin su biya masu biyan ma'aikata ba",
"body": "ana iya furta wannan a acikin tsari mai aiki. AT \" basu bukaci mutanen da suka karbi kuɗi domin su su biya ma'aikata da masu gyaregyare su bada lissafi\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "basu nemi a bada lissafi ba.",
"body": "don ajiye lissafin yawan ƙudade, da aka karba da aka kashe"
},
{
"title": " kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba a kawo su zuwa cikin haikalin Yahweh ba",
"body": "wannan ya nuna cewa ba ayi amfani da kudaden domin gyaregyare. ana iya furta wannan a cikin tsari mafi aiki. AT: basu yi amfani da kuɗin baiko na hadayar laifi da kuma na hadayar zunubi ba, domin gyare gyare a cikin haikali na Yahweh (Duba: figs_explicit and figs_activepassive)"
}
]