ha_2ki_tn_l3/17/39.txt

14 lines
512 B
Plaintext

[
{
"title": "Ba za su saurara ba",
"body": "\"Saurara\" a nan wani misali ne don kulawa da aiki akan umarnin. Watau fassara: \"Ba su\nyi biyayya\" (Duba: [["
},
{
"title": "Don haka al'umman sun ji tsoron Yahweh",
"body": "Waɗannan alumman sun yi tsoron Ubangiji ne kawai har zuwa ga sun gamsar da shi\nkamar yadda suka yi da allolinsu."
},
{
"title": "har wa yau",
"body": "\"kuma sun ci gaba tun daga wannan lokacin.\" Kalmomin \"wannan rana\" tana nufin\nlokacin da marubucin ya rayu."
}
]