ha_2ki_tn_l3/16/07.txt

30 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Tiglat-Filesa ",
"body": "A cikin 2 Sarakuna 15:19 an kira wannan mutumin \"Ful.\" Duba yadda zaka\nfassara sunan shi a 2 Sarakuna 15:29. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ni baranka ne da ɗanka",
"body": "Kasancewa bawan da ɗa yana wakiltar miƙa wuya ga ikon wani. AT: \"Zan yi maka biyayya kamar nima bawanka ne ko danka\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "daga hannun sarkin Aram da hannun sarkin Isra'ila",
"body": "Hannun magana ce wacce take wakiltar iko. AT: \"daga ikon sarkin Aram da ikon sarkin Isra'ila\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "waɗanda suka kawo mani hari",
"body": "Sarakunan da suka kai harin Ahaz suna wakiltar sojojin waɗanda sarakunan suke yi wa Ahaz da jama'arsa. AT: \"waɗanda suka yi karo da ni da rundunarsu\" ko \"waɗanda sojojinsu suka yi karo da ni\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "sarkin Asiriya ya farmaƙi Damaskus",
"body": "Kalmar “sarki” tana wakiltar sarki da sojojinsa. Hakanan, Damaskus tana wakiltar mutanen da suke zama. AT: \"sarkin Asiriya da rundunarsa sun yi yaƙi da mutanen Damaskus\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)"
},
{
"title": "ɗauke mutanenta ya kai su zaman bauta a Kir",
"body": "Kashe mutane yana wakiltar tilasta musu su tafi. Watau fassarar: \"ya sa mutane su zama\nfursunoni ya tilasta su zuwa Kir\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "Kir",
"body": "Ma'anar mai yiwuwa sune 1) wannan sunan gari ne ko 2) wannan kalma tana nufin \"birni\" kuma yana nufin babban birnin Asiriya. (Duba: translate_names)"
}
]