ha_2ki_tn_l3/10/21.txt

18 lines
810 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai Yehu ya aika",
"body": "wannan na nufin ya aiki dan sakon ya kai sako zuwa ko ina a ƙasar, AT:\" sai Yehu ya aika da manzani \" ko \" Yehu ya aika da sako\"(Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": " har ba waninsu da bai zo ba",
"body": " ana iya furta wannan a ingantancen tsari. AT: har ga kowane mai bauta wa ba'al ya kasance a wannan wurin\" ko har sai kwane mutum ya kasance\"(Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "ta kuma cika ",
"body": "ana iya furta wannan a tsari mai aiki. AT: suka cika shi\"(Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "masu, kula da ma'ajiyar kayan firistoci",
"body": "\"Ajiya\" anan na nufin kula ko lura da wani abu. AT: wand yake kula da ma'ajiyar kayan firistoci \" ko wanda ya ke lura da kayan firistoci\"(Duba: figs_idiom)"
}
]