ha_2ki_tn_l3/10/08.txt

18 lines
753 B
Plaintext

[
{
"title": "ya'yan sarki maza",
"body": "na zuriyar Ahab.(UDB)"
},
{
"title": "Yehu ya fito ya tsaya ",
"body": "Yehu ya fito zuwa ƙofar shiga gari ya tsayaa gaban mutanen"
},
{
"title": "Ba ku da laifi.",
"body": "ana iya hafin haka a sarari da cewa basu da laifi. Ma'anar na iya zama 1) AT: \" baku da laifi game da abin da ya faru da Yorom\" ko 2) wannan yana nuna cewa ba a dauki alhakin su a kan mutuwan iyalin Yoram . AT: \"baku da laifi game da abin da ya faru da Yorom da iyalansa\" ko baku da laifi a cikin zanchen\" (See: figs_explicit)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "Yehu yayi amfani da maganarsa domin ya jawo hankalinsu game da abin da yake fadi AT: \" ku saurare ni\" ko ku ji maganta\"(Duba: figs_idiom)"
}
]