ha_2ki_tn_l3/08/13.txt

22 lines
1.2 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Wane ne baranka, da zai yi wannan babban abu?",
"body": "Hazayel na nufin kansa a matsayin bawan Elesha.Hazayel yayi amfani da tambayar ya jaddada bai taa tunanin zai iya aikata wannan bala'in da Elesha ya faɗa ba. za a iya rubuta wannan a matsayin bayani. AT: \"ba zan taɓa yin wannan babban abu!\" ko \"wanene ni, da zan yi wannnan abu?\" (Duba: figs_rquetion)"
},
{
"title": "wannan babban abu",
"body": "\"wannan babban abu.\" A nan kalmar \"babba\" na nufin wani abu da yake da sakamako kuma da hatsari."
},
{
"title": "shi kamar kare na",
"body": "Hazayel na magana da kansa. ya yi ƙaramin matsayinsa da rashin tasiri ya haɗa kansa da kare. A nan kara na wakliyat dabba marar muƙami. AT: \"bani da iko kamar kare\" (UDB) ko \"ba ni da iko kamar ƙaramin dabba\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ya zo wurin shugabansa",
"body": "maganar \"shugabansa\" na nufin Ben Hadad."
},
{
"title": "kan fuskarsa sai ya mutu",
"body": "wannan na nufin Ben-hadad ba ya iya shaƙar iska a cikin bargo. Ma'anar wannan bayanin shine. AT: \"fuska. Ben Hadad bai iya shaƙar numfashi a cikin shi, haka ya mutu\" (Duba: figs_explicit)"
}
]