ha_2ki_tn_l3/03/09.txt

26 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "sarakunan Isra'ila da Yahuda dana Idom ",
"body": "Wannan na nufin sarakuna tare da sojojin su. AT: \"sarakunan Isra'ila da sojojinsa tafi dare da sarkin Yahuda da sojojinsa da kuma sarkin Idom da sojojinsa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "suka yi ta kai da kawowa",
"body": "Ma'nar mai yiwuwa sune: 1) sarakuna ba su da tabbacin inda za su je don haka sauya aikibla sau da yawa or 2) sarakuna sun san inda za su je, kuma suka tafi kusa da Mowab."
},
{
"title": "Rabin da'i'ra",
"body": "Baka ne da aka yi shi kamar rabin da'i'ra."
},
{
"title": "ba a sami ruwa ba",
"body": "Za a iya bayyana wa. AT: \"ba su sami ruwa ko kaɗan ba\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": " Me kenan? ko Yahweh ya tattaro sarakuna guda uku ya bashe su a hannun Mowab ne?''",
"body": "an yi amfani da tambayar da ba ta da amsa domin a nanata tsanani da bantsoro na yanayin da suka tsinci kansu. AT: \"kamar Yahweh zai bar dukkanmu uku mu hallaka a hannun Mowab!\" (Duba: figs_rquestion) "
},
{
"title": " bashe su a hannun Mowab ne",
"body": "A nan \"Mowab\" na nufin sojojin sa. \"hannun Mowab\" na nufin ikon Mowab. AT: \"ya bashe mu a hannun Mowab\" ko \"sojojin Mowab za su ci nasara akan mu\" (Duba: figs_synecdoche da figs_metonymy)"
}
]