ha_2ki_tn_l3/13/12.txt

14 lines
708 B
Plaintext

[
{
"title": "da ikonsa ta yadda ya yaƙi Amaziya sarkin Yahuda",
"body": "ikonsa da ya nuna a lokacinda suka yaƙi Amaziya sarkin Yahuda\" (duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "ba an rubuta su cikin littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?",
"body": "wannan tambayar ya tunar da mai karatu da cewa ayukan Yohoash a rubuce yake a wata littafi. duba yadda zaka fassara wannan jumla a 1:17 AT: \" an rubuta su cikin littafin tarihin sarakunan Isra'ila\" (See: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Yerobowam ya zauna a kursiyinsa",
"body": "\"zama a kursiyinsa\" a nan na nufin mulki a masayin mai saurata. AT: Yerobowam ya zama sarki\" ko \" Yerobowam ya fara mulki\"(duba: figs_metonymy)"
}
]