ha_2ki_tn_l3/07/12.txt

22 lines
823 B
Plaintext

[
{
"title": "ya yi mana ",
"body": "\"su ke shirin yi mana\" ko \"suka yi su yaudare me\""
},
{
"title": "ɗauke su da rai",
"body": "wannan na nufin zasu kamo mutanen amma ba za su kashe su ba."
},
{
"title": " dawakai biyar da suka rage a birnin.",
"body": "Dawakai da yawa na Isra'ilawa sun mutu saboda yunwa. za a iya cewa. AT: \"dawakan birnin da suka rage da rai\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Su kamar sauran yawan Isra'ila ne da suka ragu",
"body": "Mazajen da zasu je sansanin Aremiyawa za sun raba abubuwan dai-dai da sauran da suka rage a birni. Ta yi wu su mutu saboda yunwa, ko kuma Areemiyawa su kashe su."
},
{
"title": "kuma gani",
"body": "za a iya faɗin wannan shi kamar. AT: \"ku gani ko abinda waɗannan kutaren suka faɗa gaskiya ne\" (Duba: figs_explicit)"
}
]