ha_2ki_tn_l3/05/15.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Duba",
"body": "Wanna kalmar an yi amfani da ita a nan a ja hankalin wani akan abin da za ce a gaba. AT: \"saurara0\" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": " babu wani Allah a duk duniya sai a Isra'ila",
"body": "za mu iya cewa. AT: \"Allah na Isra'ila ne kaɗai Allah mai gaskiya!\" (Duba: figs_doublenegatives)"
},
{
"title": "Muddin Yahweh wanda nake tsaye a gabansa ",
"body": "\"Kamar yadda na na sani Yahweh na raye, wanda nake tsaye a gabansa.\" A nan Elesha ya tabbatar da rayuwar Yahweh don haka ba zai ƙarɓi komai a wurin Na'aman. Wannan wata hanya ce ta yi rantsuwa. At: \"muddin Yahweh na raye, wanda nake tsaye, na yi maka alkawari,\" (Duba: figs_simile) "
},
{
"title": " wanda nake tsaye a gabansa ",
"body": "A nan bautawa Yahweh ana maganarsa a matsayin tsayawa a gabansa. AT: \"wanda na bautawa\" (Duba: figs_metophor)"
},
{
"title": "ba zan ƙarbɓi komai ba",
"body": "wannan na nufin ba zai ƙarɓi kyautar ba. AT: \"ba zan ƙarɓi wata kyauta ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]