ha_2ki_tn_l3/02/15.txt

18 lines
976 B
Plaintext

[
{
"title": "suka sunkuyar da kawunansu a ƙasa a gabansa.",
"body": "suna nuna masa girmamawa sosai kuma suna tabbatar masa shine sarkin su."
},
{
"title": "Ruhun Iliya ya sauko a kan Elesha",
"body": "A nan \"ruhun Iliya\" na nufin ikon sa na ruhaniya. Wannan ya yi maganar Elesha ya sami wannan iko na ruhaniya kamar wani abu ne da za'a iya ganinsa ya sauko masa. AT: \"Elesha ya sami iko na ruhaniyairin wand Iliya yake dashi\" ko \"ikon ruhaniya da Iliya yake da shin yanzu ya koma kan Elesha\" (Duba: figs_metonymy da figs_metaphor) "
},
{
"title": "Duba yanzu a cikin barorinka akwai mazaje hamsin majiya ƙarfi. Ka bar su su je ",
"body": "Waɗannan mutanen na nufin kansu da suka ce ce \"mazaje hamsin majiya ƙarfi.\" AT: \"duba yanzu,mu mazaje ne majiya ƙarfi guda hamsin kuma mu naku ne. Ku bar mu muje\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "mazaje hamsin majiya ƙarfi",
"body": "\"mazaje majiya ƙarfi 50\" (Duba: translate_names)"
}
]