ha_2ki_tn_l3/14/15.txt

14 lines
608 B
Plaintext

[
{
"title": "ba an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila ba?",
"body": "an yi amfani da wannan tambayar domin a tunar da mai karatu da cewa ayukan Yehoahaz na rubuce a wani littafi. duba yadda zaka fassara wannan a cikin 1:17 . AT: \"n rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "Sa'an nan Yehoash ya yi barci tare da kakaninsa ",
"body": " wannan hanya ce mai sasauci na cewa mutum ya mutu. AT: Sa'an nan Yehoash ya mutu\" (Duba: figs_euphemism)"
},
{
"title": " ya zama sarki a madadin sa.",
"body": "ya zama sarki a bayansa"
}
]