14 lines
693 B
Plaintext
14 lines
693 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Yanzu",
|
|
"body": "Wannan an yi amfani dashi a kawo tsaiko a labari. A nan marubucin ya fara faɗar sabon labari."
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "Domin me za mu yi ta zama a nan har mu mutu? ",
|
|
"body": "Ko da yake akwai mazaje huɗu, ta yiwu guda ɗaya ne kawai yayi wannan tambayar. Tambayar baya buƙata tambayar bata buatar amsa za aiya fassara shi da bayani. AT: \"lailai ba za mu zauna anan har sai mun mutu\" (Duba: figs_rquestion) "
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": " sun bar mu da rai mu rayu, in kuma zamu mutu mu mutu a can",
|
|
"body": "Mazajen guda huɗu masu kuturta suna cewa Aramiyawa ta yiwu su basu abinci ko su kasu, kuma wannan mutuwar ba komai bace tunda ko anan ma zamu mutu."
|
|
}
|
|
] |