ha_2ki_tn_l3/09/29.txt

10 lines
376 B
Plaintext

[
{
"title": "A shekara ta sha ɗaya ne ta Yoram ɗan Ahab ",
"body": "wannan ya nuna yana yin lokacin da Ahaziya ya fara mulkin da suka fara da yadda sarkin mai ci ya yi mulki. AT: \"a shekara ta goma sha ɗaya da Yoram ɗan Ahab yake sarki\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "shekara goma sha ɗaya ",
"body": "''shekara 11'' (Duba: translate_ordinal)"
}
]