ha_2ki_tn_l3/10/08.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "ya'yan sarki maza",
"body": "\"na zuriyar Ahab\""
},
{
"title": "Yehu ya fito ya tsaya ",
"body": "\"Yehu ya fito zuwa ƙofar shiga gari ya tsayaa gaban mutanen\""
},
{
"title": "Ba ku da laifi.",
"body": "Za a iya bayyana a fili abin da ba su da laifi daga. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) \"Ba ku da laifi game da abin da ya faru da Yoram\" ko 2)\nwannan yana nuna cewa ba a ɗauki alhakin mutuwar iyalin Yoram ba. AT: \"Ba ku da laifi game da abin da ya faru da Yoram da iyalinsa\" ko \"Ba ku kuɓuta daga wannan batun ba\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "Yehu ya yi amfani da wannan kalma a nan don jawo hankalin mutane don mai da hankali ga abin da ya faɗi a gaba. AT: \"Ji\" ko \"Ji maganata \" (Duba: figs_idiom)"
},
{
"title": "amma wane ne ya kashe dukkan waɗannan?",
"body": "Yehu ya yi amfani da tambaya don sa mutane su yi tunani sosai game da lamarin. Ana iya rubuta wannan azaman sanarwa. Ma'anar mai yiwuwa ita ce 1) AT: \"amma mutanen Samariya suna da alhakin kashe zuriya 70 na Ahab\" ko 2) AT: \"amma nufin Yahweh ne na waɗannan mutanen su mutu\" (Duba: figs_rquestion)"
}
]