ha_2ki_tn_l3/09/11.txt

30 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "bayin shugabansa",
"body": "wannan na sauran ofisoshin da suke bautar sarki Ahab."
},
{
"title": "Mahaukaci",
"body": "\"marar hankali\""
},
{
"title": " Kun san irin mutumin da irin abin da ya ke faɗi",
"body": "Yehu ya ce shi ƙaramin annabi ne kuma sun san abubuwan da ƙananan annabawa suke faɗi. AT: \"kasan irin abubuwan da ƙananan annabawa su faɗi\" (UDB)"
},
{
"title": "Faɗa mana",
"body": "\"gaya mana abinda yake cewa\""
},
{
"title": "ya ce min kaza da kaza",
"body": "\"ya yi magana game da wani abu\""
},
{
"title": "tuɓe rigarsa ta waje suka sa ta ƙarƙashin Yehu",
"body": "wanna al'adar, sa kaya a ƙasa hanya ce ta girmama sarki yadda tafin ƙafarsa ba zai taɓa dattin ƙasa ba. AT: \"cire kayan su na waje suka shimfiɗawa Yehu yayi tafiya akai\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Suka hura kakaki suka ce",
"body": "ba dukkan so suka busa kakakin ba. ta iya yiwuwa mutum ɗaya ne ya busa. AT: \"wani ya busa kakaki sai dukka suka ce\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]