ha_2ki_tn_l3/09/27.txt

22 lines
589 B
Plaintext

[
{
"title": "Dukkan bayanai:",
"body": "wannan labarin abinda ya faru da Ahaziya, sarkin Yahuza, bayan Yehu ya kashe Yoram."
},
{
"title": "Duba wannan",
"body": "\"duba abinda ya faru da Yoram\""
},
{
"title": "Bet Haggan ... Gur ... Ibilyam ... Megiddo",
"body": "wannan sunan wurare ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "kusa da Gur",
"body": "kalmar \"kusa\" na nufin suna hawan tudun lokacin da suke tafiya akan hanya zuwa Gur. AT: \"hanyar da take kai su Gur\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "mahaifinsa",
"body": "\"kakaninsa\""
}
]