ha_2ki_tn_l3/06/14.txt

26 lines
815 B
Plaintext

[
{
"title": "sai sarki",
"body": "Wannan na nufin sarki Aram."
},
{
"title": "mutumin Allah",
"body": "\"Elesha\" ko \"Elesha mutumin Allah\""
},
{
"title": "Duba",
"body": "Kalmar \"duba\" anan na nuna yadda bawan yayi mamaki da abin da ya gani."
},
{
"title": "ya tashi da asuba ya fita waje, sai ga ",
"body": "\"ya tashi da asuba ya fita waje, sai ya ga\""
},
{
"title": " Baransa ya ce da shi",
"body": "Bawan ya koma cikin gidan ya gaya wa Elesha abinda ya gani. AT: \"bawan ya koma ciki kuma ya ce wa Elesha\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "domin waɗanda ke tare da mu sun fi waɗanda ke tare da su.\"\n",
"body": "\"zama tare da wani\" na nufin kuyi yaƙi tare da. AT: \"waɗanda suke tare da mu a yaƙin sun fi waɗanda suke tare da su\" (Duba: figs_idiom)"
}
]