ha_2ki_tn_l3/22/08.txt

14 lines
399 B
Plaintext

[
{
"title": "Hilkiya",
"body": " wannan sunna mutum ne ,. duba yadda zaka fassara wannan sunnan a 18:16."
},
{
"title": "littafin dokoki ",
"body": "wadannan dokokin an rubuta su a bisa fata maimakon takada"
},
{
"title": "sun ba da shi ga hannun ma'aikatan ",
"body": "hannu \" anan na wakiltar dukkan ma'aikata AT: \"sun ba da shi ga ma'aikatan\" (Duba: figs_synecdoche)"
}
]