ha_2ki_tn_l3/07/18.txt

34 lines
1.5 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Muhimmin Bayani: ",
"body": "A cikin wannan ayar, marubucin ya taƙaita abin da ya faru ta hanyar maimaita abubuwan da ya faru a cikin 2 Sarakuna 7: 1. (Duba: writing_endofstory)"
},
{
"title": "A wannan lokaci ",
"body": "\"Game da wannan lokacin gobe\" "
},
{
"title": "Awo sha'ir ... awon garin alkama",
"body": "A nan kalmar \"awo\" an fassara ''seah'' wanda shi ne ma'aunin ya kusan lita 7. AT: ''14 lita sha'ir ... lita 7 na garin alkama'' (Duba: translate_bvolume)"
},
{
"title": "Duba",
"body": "\"sosai\". Kalmar \"duba\" anan a jaddada abinda ya biyo baya."
},
{
"title": "ko da Yahweh zai sa sakatun sama",
"body": "Yahweh yana sa saukar ruwan sama mai yawa domin ya sa amfanin gona ta yi magana kamar ana buɗe sakatun a sama wanda yake zubo da ruwan sama. AT: \"ko da Yahweh zai sa aka yi ruwan sama mai yawa daga sama\" (Duba: figs_metaphor)"
},
{
"title": "ko wannan zai faru?",
"body": "Hafsan yayi wannan tambaya ne don nuna rashin yardarsa. Wannan tambaya za a iya fassara a matsayin bayani. AT: \"wannan ba zai taɓa faruwa ba!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "za ka ka gani ya faru da idanunka",
"body": "Kalmomin \"da idanka\" ya nanata cewa tabbas shugaban zai ga abubuwan da Elisha ya annabta. AT: \"da kanka za ku kalli waɗannan abubuwa suna faruwa\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "amma ba za ka ci daga cikinsa ba",
"body": "\"amma ba za ka ci ko kaɗan daga cikin garin alkamarba ko sha'ir\""
}
]