ha_2ki_tn_l3/15/29.txt

22 lines
1.1 KiB
Plaintext

[
{
"title": "A kwanakin Feka sarkin Isra'ila",
"body": "Ana iya bayyana hakan a sarari da cewa ana nufin kwanakin mulkin Feka. AT: \" A kwanakin mulkin Feka sarkin Isra'ila\" ko \"A wancan lokacinda Feka ya zama sarki a Isra'ila. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Tiglat Filesa ",
"body": "Vcikin [2 Sarakuna 15:19] (../ 15 / 19.md) an kira wannan mutumin \"Pul.\" wannan mutumon ana kiransa Ful (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ijon... Abel Bet Ma'aka ...Janoya ...Kedesh ... Hazor ... Giliyad ... Galili ... Naftal",
"body": " wadanan sunayen ɓirane ne da yankuna. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ya ɗauki mutanen zuwa Asiriya",
"body": "\"Ya\" anan na nufin Tiglat Filesa kuma yana wakiltar shi da sojojinsa. dauko mutanen zuwa Asiriya na wakiltar tlasta masu su tafi Asiriya. AT: \" shi da sojojinsa ya tilastawa mutanen zuwa Asiriya. (Duba: figs_synecdoche da figs_metaphor)"
},
{
"title": "a rubuce suke a littafin tarihin sarakunan\n Isra'ila.",
"body": "ana iya furta wannan a cikin tsari mafi aiki, AT: \" karanta game da su a cikin littafinlittafin tarihin sarakunan Isra'ila. (Duba: figs_activepassive)"
}
]