ha_2ki_tn_l3/23/08.txt

18 lines
683 B
Plaintext

[
{
"title": "Yosiya ya fitar da...ya ƙazantar ... Ya rurrushe ",
"body": "fassarar da ya fi dacewa saboda mai karatu ya fahimta da cewa sauran mutane kamar hilkiya da firistoci da ke ƙarƙashinsa (23:4)sun taimaka mashi (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Geba... Biyasheba",
"body": "sunayen wurare. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Yoshuwa (gwamnan birnin),",
"body": "\"gwamnan birnin mai suna Yoshuwa\" ko shugaban birnin mai suna Yoshuwa \" wannan ya banbanta da Yoshuwa na littafin Yoshuwa a tsohon alkawali "
},
{
"title": "'yan'uwansu maza.",
"body": "\"yan'uwnsa\" a nan na nufin firistoci da suke bauta tare a cikin haikali."
}
]