ha_2ki_tn_l3/04/30.txt

14 lines
613 B
Plaintext

[
{
"title": "Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye",
"body": "\"Muddin Yahweh na raye, kana kuma raye\" a nan matar ta haɗa tabbacinta cewa mddin Yahweh da Elesha suna raye . Wannan hanya ce ta yna rantsuwa da alkawari. AT: \"na rantse\" (Duba: figs_simile)"
},
{
"title": "amma yaron bai ji ko ya yi magana ba",
"body": "Wannan na nufin yaron bai farfaɗo ba. ma'anar wanna bayanin. AT: \"amma yaron bai nuna wata alama ta farfaɗowa ba\" (Duba: figs_explicit"
},
{
"title": " bai farfaɗo ba",
"body": "anan mutuwa ake magana kamar barci. AT: \"har yanzu a mace\" (Duba: figs_euphemism)"
}
]