ha_2ki_tn_l3/04/28.txt

14 lines
647 B
Plaintext

[
{
"title": "'na roƙe ka ɗa ne, ya shugaba na, Ashe ban ce kada ka yaudare ni ba?",
"body": "matar ta yi amfani da wannan tambayar ta nuna cewa tana baƙin ciki da abinda ya faru. Tana magana ne game da tattaunawar ta da Elesha lokacin da ya ce mata za ta haifi ɗa. Wannan za iya rubuta shi. AT: \"ban tambayeka ka bani ɗa ba, amma na ce ka da ka yaudareni\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "shiri na yin tafiya",
"body": "\"a shirya domin tafiya\""
},
{
"title": "''In ka gamu da wani in ya gaishe ka kada ka amsa",
"body": "Elesha yana son Gehazi ya yi saurin zuwa can ba ta re da ko gaishe da wani a hanya ba."
}
]