ha_2ki_tn_l3/01/15.txt

10 lines
740 B
Plaintext

[
{
"title": "Shin domin ba bu Allah ne a Isra'ila wanda zaka tambaya domin samun sadarwa?",
"body": "Tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'alzabub. za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa. AT: \"ku wawaye! kun san akwai Allah a Isra'ila, amma kuna yi kamar baku sani ba da kuka aikeni in tyuntuɓi Ba'alzabub, allan Ekron!\" (Duba: figs_rquestion da figs_irony)"
},
{
"title": "ba zaka sauko daga gadon da ka hau ba ",
"body": "Lokacin da aka ji wa sarki Ahazariya rauni, an ɗora shi akan gado. Yahweh ya ce ba zai warke ba ba zai tashi daga gadon ba. Duba yadda aka fassara shi a 1:3. AT: \"ba za ka warke ba, ba zaka tashi daga gadon da kake kwance a kai ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]