ha_2ki_tn_l3/01/05.txt

14 lines
941 B
Plaintext

[
{
"title": "Bayan 'yan saƙon sun dawo wurin Ahaziya",
"body": "Bayan gamu wa da Iliya, bayan 'yan saƙon sun dawo wurin sarki maimakon zuwa Ekron. (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Ashe babu Allah ne a Isra'ila da ka aika 'yan saƙo Ekron su tambayi Ba'alzabub? ",
"body": "Tambayar ba ta buƙatar amsaan yi ta ne a tsauta masu don sun tuntuɓi Ba'alzabub. za a iya rubuta wannan a matsayin sanarwa.Duba yadda aka fassara shi 1:3. AT: \"ku wawaye! kun san akwai Allah a Isra'ila, amma kuna yi kamar baku sani ba da kuka aikeni in tyuntuɓi Ba'alzabub, allan Ekron!\" (Duba: figs_rquestion)"
},
{
"title": "ba za ka tashi daga gadon jinyarka ba",
"body": "Lokacin da aka ji wa sarki Ahazariya rauni, an ɗora shi akan gado. Yahweh ya ce ba zai warke ba ba zai tashi daga gadon ba. Duba yadda aka fassara shi a 1:3. AT: \"ba za ka warke ba, ba zaka tashi daga gadon da kake kwance a kai ba\" (Duba: figs_explicit)"
}
]