ha_2ki_tn_l3/09/25.txt

42 lines
1.3 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Bidkar",
"body": "wannan sunan na miji ne. (Duba: translate_names)"
},
{
"title": "Ciro shi ka jefar da shi",
"body": "\"ciro gawarsa ya jefar\" ko \"ɗauki gawarsa ya jefar\" (UDB)"
},
{
"title": "tuna da yadda",
"body": "\"tunawa\""
},
{
"title": " bi babansa Ahab",
"body": "wannan na nufin sun ba da karusai bayan karusan Ahab. AT: \"bayan karusan mahaifinsa ahab\" (Duba: figs_exlpicit)"
},
{
"title": "Yahweh ya ajeye hukuncinsa a kansa",
"body": "\"Yahweh ya faɗi wannan hukuncin akan Ahab\""
},
{
"title": " jinin Nabot da kuma jinin 'ya'yansa",
"body": "A nan \"jini\" na nufin \"kisan kai\" AT: \"kisan Nabot da kisan 'ya'yansa\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "zan biyaka",
"body": "wannan na nufin zai hukunta yadda ya cancan ceshi sabo da muguntar da ya aikata. AT: \"zan baka abinda ya cancan ceka sabo da muguntar da ka aikata\" (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": " ciro shi ka jefar da shi a filin",
"body": "\"ciro gawar Nabot ku jefar dashi a wannan filin, filin Nabot\""
},
{
"title": "domin a ciki abinda da ake zai faru",
"body": "\"a cika annabcin da muka faɗa\""
},
{
"title": "aka gaya mana zai faru ta wurin maganar Yahweh",
"body": "za mu iya cewa. ''abinda Yahweh yace zai faru'' (UDB) (Duba: figs_activepassive)"
}
]