ha_2ki_tn_l3/23/26.txt

22 lines
1.0 KiB
Plaintext

[
{
"title": "Duk da haka",
"body": "marubucin yayi amfani da wannan kalmar domin ya nuna cewa , ko dayake dukkan abin da Yosiya yayi suna da kyau, amma Yahweh yana fushi da Yahuda."
},
{
"title": "Yahweh bai juya baya daga zafin fushinsa ba, wanda ya yi gãba da",
"body": "wuta misali ne na fushi kuma ƙunna wuta alama ce ta yin fushi. ana iya fassara ma'anar zafin fushi da fushi a zaman mai ma'ana . wannan za a iya fassara a cikin tsari mai aiki. AT: \" Yahweh bai juya baya daga zafin fushinsa ba, wanda ya yi gãba da\" ko Yahweh bai bar nuna zafin fushinsa ba domin, yana cikin fushi da su. (Duba : figs_metaphor and figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ya taɗa masa zuchiya",
"body": "\" ya sa shi ya yi fushi\""
},
{
"title": "daga fuskata",
"body": "\"daga in da nake\" nisa da ni\""
},
{
"title": "Sunana zai kasance a wurin",
"body": "sunnan alama ce don girmamawa wanda ya kamata mutane su bawa mutumin . AT:\" mutane su yi mani sujada a can\" (Duba : figs_metonymy)"
}
]