ha_2ki_tn_l3/23/06.txt

14 lines
500 B
Plaintext

[
{
"title": "Muhinmin bayani",
"body": "cigaba da fadin abin Yosiya yayi bisa ga maganar Yahweh"
},
{
"title": "Ya fitar da ...ya ƙona shi...ya zubar...Ya rusa",
"body": "a dukkan lokatai, \"Ya\" na nufin Yosiya, amma fassarar da ya dace da mai karatu zai iya fahimta cewa wasu mutane a kalkashinsa kamar , Hilkiya da firistoci da ke kalkasinsa \" 23:4 sun taimakawa wa Yosiya domin yin wannan (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "saƙa tufafin",
"body": "saƙa tufafin"
}
]