ha_2ki_tn_l3/21/21.txt

14 lines
534 B
Plaintext

[
{
"title": "ya bi dukkan hanyar da mahaifinsa ya yi tafiya ya kuma ",
"body": "yayi tafiya a dukkan hanyar da mahaifinsa yayi. \" hanyar da mutum ya kan yi rayuwa an ambato shi a matsayin tafiya a kan hanya. AT: \"ya yi dukkanrayuwarsa kamar yadda mahaifinsa ya yi \" (Duba : figs_metaphor)"
},
{
"title": "Ya ƙi Yahweh",
"body": "\"ya rabu da Yahweh\" ko \" bai maida hankalinsa ga Yahweh ba\""
},
{
"title": "shirya maƙarƙashiya gãba da shi",
"body": "sun yi shiri da aiki tare domin su cutar da shi"
}
]