ha_2ki_tn_l3/20/16.txt

18 lines
790 B
Plaintext

[
{
"title": "Sai Ishaya ya cewa Hezekiya",
"body": " dalilin da ya sa Ishaya yayi magana ana iya fadin sa a sarari. AT: \" saboda Ishaya ya sansance cewa Hezekiya yayi wauta ta wurin nuna wa mazajen kayaykinsa masu daraja , Ishaya ya ce masa (Duba: figs_explicit)"
},
{
"title": "Maganar Yahweh",
"body": "kalma alama ce ta misali dake kumshe da saƙon da maganar ke ciki. AT: Maganar Yahweh\" (Duba: figs_synecdoche)"
},
{
"title": "'Duba, ranakun na kusatowa da ",
"body": "ku saurare ni, duba ranaku na kusatowa da \" ana amfani da kalman nan duba don a jawo hankulan game da abin Ishaya ke fadi wa Hezikiya."
},
{
"title": "ranakun na",
"body": "ranaku wani lamuni ne mai ma'ana don komawa zuwa wani lokaci wanda ba a bayyana ba. (Duba: figs_synecdoche)"
}
]