ha_2ki_tn_l3/20/08.txt

10 lines
585 B
Plaintext

[
{
"title": "Inuwa ta yi gaba da taki goma, ko ta yi baya da taki goma?\"",
"body": "tushen asalin inuwan zai iya bayyana a sarari. AT: \" kana son Yahweh ya sanya Inuwa ta hanyar hasken rana a kan matakalar don zuwa gaba da taku goma ko komawa baya da taku goma?(Duba: figs_explicit)."
},
{
"title": " taku goma",
"body": "wannan bayyanin na nufin \"matakalar Ahaz\" kamar yadda yake a 20:10 wannan matakalar ta musanman ne wanda sarki Ahaz ya gina ta a hanyar da za a iya sansance da lokatai tsayuwa da faduwar rana. wannan matakalar na iya sanar da lokaci"
}
]