ha_2ki_tn_l3/20/01.txt

18 lines
602 B
Plaintext

[
{
"title": "Ka shirya gidanka",
"body": "\"Gida\" kwatanci ne na abin da ke kalkashin ikon Hezekiya. AT: \" ka bada umurni na karshe ga gidan ka da Gwamnantinka\" (Duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": "ka tuna",
"body": "wannan hanya ce ta magana , ya roƙi Yahweh ya tuna , AT: \" ka tuna\"(Duba : figs_idiom)"
},
{
"title": " tafiya",
"body": "\"tafiya\" kwatanci ne a gudanar da rayuwa. AT: \" rayuwata\" (duba: figs_metonymy)"
},
{
"title": " a gabanka da aminci",
"body": "\"gabanka\" a nan na wakiltar hukumci ko kimmamtawa. AT: \" a hukumcinka(Duba: figs_metaphor)"
}
]